fbpx
Friday, May 14
Shadow

‘Yan Kudu na caccakar Atiku saboda ya ki magana kan Dambarwar Pantami

Maganar kiraye-kirayen sauke ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Isa Ali Pantami na ci gaba da daukar sabon Salo.

 

Hakan na zuwane duk da Ministan ya bayyana cewa yana karamin yaro ne yayi waccan magana sannan kuma Fadar Shugaban kasa ta goyi bayansa.

 

Saidai wasu ‘yan Kudu sun rika caccakar tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar inda suka ce komai aka yi yana magana amma maganar Pantami yaki cewa komai.

 

Wasu fai sin rika bayyana cewa dalilin son zama Shugaban kasa a shekarar 2023 ne ya sanya hakan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *