fbpx
Monday, September 27
Shadow

‘Yan majalisa 3 sun tsallake rijiya da baya yayin da ‘yan Bindiga suka bude musu wuta

Wasu ‘yan majalisar jihar Nasarawa sun tsallake rijiya da baya yayin da ‘yan Binsuka bude musu wuta.

 

Lamarin ya farune a daidai kauyen Wowyen dake kan titin Kwanga zuwa Lafiya dake jihar ta Nasarawa.

 

‘Yan majalisar da lamarin ya rutsa dasu sune, Samuel Tsebe, David Maiyaki, Peter Akwe. Suna kan hanyarsu ta dawowa daga wajan wata jana’iza ne yayin za lamarin ya faru.

 

Hon. Tsebe ya bayyana cewa an so kashesu ne amma Allah bai bada sa’a ba inda yace sun godewa Allah.

“So when we were approaching Wowyen village along Akwanga-Lafia road, I heard a gunshot which was targeted at the driver’s side of my car and I was the one driving.

“The bullet broke the glass of my car. It was an assassination attempt. I suspect that someone was monitoring my movement and knew that I was the one driving but I thank God for saving my life and that of my friends,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *