fbpx
Monday, October 25
Shadow

‘Yan mata 6 sun tsere daga hannun ‘yan Boko Haram da jarirai 9, daya da ciki

‘Yan mata 6 ne da Boko Haram suka sace suka tsere daga hannunsu da jarirai 9, daya daga cikinsu kuma tana dauke da ciki.

 

Boko Haram sun sace ‘yan matan ne daga garuruwa daban-daban da suka kaiwa hari.

 

‘Yan matan da suka tsira na da shekaru tsakanin 20 zuwa 25.

 

‘Yan matan dai sun tsere daga hannun Boko Haram inda suka kwashe kusan kwanaki 6 suna tafiya a kafa kamin su kai ga tsira.

 

An mikawa Gwamna Babagana Umara Zulum su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *