fbpx
Monday, October 25
Shadow

‘Yan mata 60 ne ke mutuwa kullun saboda auren wuri>>Save The Children

Kungiyar dake ikirarin kare hakkin bil’adama ta save the children international ta bayyana cewa, ‘yan mata 60 ne ke mutuwa a kullun saboda auren wuri.

 

Kungiyar tace kaso 44 na matan Najeriya na aure kamin su kai shekaru 18 wanda kuma shine kaso mafi girma a Duniya.

 

Wakilin kungiyar, Inger Ashing ne ya sanar da haka ranar Litinin dan tunawa da ranar yara mata ta Duniya.

 

Hakanan kuma sanarwar tace, zuwan cutar coronavirus ta kara saka rayuwar yara mata a cikin tagayyara.

 

Tace akwai kuma mata 22,000 dake mutuwa wajan haihuwa wanda duk sanadiyyar auren wuri ne.

“As a result of armed conflict, humanitarian crisis, kidnapping, natural disaster, displacement, COVID-19 pandemic and economic recession, the lives of millions of girls are threatened to be pushed into the basket of deprivation, including reduced access to education, nutrition, lack of protection and lack of access to basic social services, the State of Nigerian Girls Report showed.

“More than an estimated 22,000 girls die per year from pregnancy and childbirth resulting from child marriage, new analysis from Save the Children released on International Day of the Girl reveals.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *