fbpx
Thursday, July 29
Shadow

‘Yan Najeriya miliyan 7 sun sake tsunduma cikin bakin Talauci>>Bankin Duniya

Bakin Duniya ta bayyana cewa, hauhawar farashin kayan Masarufi ya saka karin mutane Miliyan 7 a Najeriya cikin Bakin Talauci.

 

Bankin Duniya na bayyana Talauci da fadawa kasa da layin Talauci na Duniya.

 

Sanarwar hakan ta fito ne daga wakilin bankin Duniya,  Mansir Nasir. Rahoton ya bayyana cewa, Kwai Bukatar a dauki mataki kan hauhawar farashin kayan Abinci.

 

Saidai Rahoton na maganane akan Shekarar data gabata ta 2020, amma yace tattalin arzikin Najeriya na samu habaka

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *