fbpx
Thursday, August 5
Shadow

‘Yan Najeriya ne zasu jagoranci amfani da Bitcoin a Duniya

Me kamfanin Twitter, Jack Dorsey ya bayyana cewa, Najeriya ce zata zama ta daya wajan amfani da kudin Internet na Bitcoin.

 

Dorsey ya bayyana hakane ta shafinsa.

The people of Nigeria will lead #bitcoin ��

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *