fbpx
Thursday, September 23
Shadow

‘Yan Najeriya sun kagara PDP ta dawo Mulki>>Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ‘yan Najeriya sun kagara su ga Mulki ya koma hannun PDP.

 

Ya bayyana hakane a Fatakwal bayan ganawa da kwamman jihar Rivers,  Nyesome Wike.

 

Yace sun tattauna akan jam’iyyar su sannan kuma sun sasanta wasu matsaloli dake tsakaninsu.

 

Yace ‘yan Najeriya sun kara da ganin PDP ta dawo mulki a 2023.

‘Well, I came here to reconcile with the governor on party affairs and how we can ensure that there is unity and stability in the party,’ he said.

‘So, that we can take over government in 2023. I believe that Nigerians can’t wait for 2023 to come so that PDP will return.’

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *