fbpx
Sunday, September 26
Shadow

‘Yan Najeriya sun kashe Tiriliyan 1.77 a wayan kiran wajan da aika sakonni>>NCC

Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan Najeriya sun kashe Naira Tiriliyan 1.77 wajan kiran waya da aika sakonni a shekarar 2020 data gabata.

 

Hakan na kunshene a cikin bayanan da hukumar  sadarwa ta NCC ta fitar.

 

Kamfanin MTN ne akan gaba wajan yawan masu amfani dashi, sai Airtel, sai kuma Glo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *