fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

‘Yan Najeriya sun yi watsi da Umarnin daina Amfani da Twitter inda suka caccaki Gwamnati

Da yawa sun yi fatali da hanin gwamnatin Tarayya na shiga shafin Twitter inda suka shiga ranar Asabar suka rika caccakar Gwamnatin Shugaba Buhari.

 

Babban Lauyan Gwamnatin tarayya,  Abubakar Malami ya bayyana hanin da kuma barazanar daukar mataki kan masu karya dokar.

 

Saidai ‘yan Najeriya sun ci gaba da Amfani da Twitter tare da fadar ba zasu daina ba kuma dole ma shugaban kasar yayi Murabus.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *