fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

‘Yan Najeriya zasu yi farin ciki sosai a 2023>>Fadar Shugaban kasa

Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Ibrahim Gambari ya bayyana cewa, nan da shekarar 2023 ‘yan Najeriya da yawa zasu yi farin ciki sosai.

 

Ya bayyana dalilinsa da cewa, zuwa 2023, an kammala yawancin ayyukan da ake kan yi na raya kasa a yanzu wanda hakan ne zai saka farin ciki a zuciyar ‘yan Najeriya.

 

Dan haka ne ya jawo hankalin ‘yan Najeriya da su baiwa Gwamnatin shugaba Buhari goyon baya fan kuwa nasararsa tasu ce.

 

Ya bayyana hakane bayan ziyarar da ya kai jiharsa ta kwara.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *