fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

‘Yan Sanda sun kubutar da mutane 9 da aka yi garkuwa dasu

Mutane 9 ne ‘yansanda suka kubutar a jihar Edo bayan yin Artabi da ‘yan Bindigar da suka sacesu.

 

Hakan ya farune bayan da ‘yansandan suka samu bayanan sirri na cewa, ‘yan Bindigar sun sun tare wata mota sun sace mutanen cikinta a hanyar Benin zuwa Auchi.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Kontongs Bello ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace maza 3 mata 6 da aka kubutar suna nan cikin koshin Lafiya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *