fbpx
Thursday, December 2
Shadow

‘Yan Sandan Nijeriya Guda Biyu Sun Rasa Ransu Sakamakon Hadari A Yayin Da Motarsu Ke Bin Wata Motar Kasuwa

‘Yan Sandan Nijeriya Guda Biyu Sun Rasa Ransu Sakamakon Hadari A Yayin Da Motarsu Ke Bin Wata Motar Kasuwa
Kamar yadda rahoto ya nuna, lamarin ya auku ne a yayin da motar ‘yan sandan suka biyo wata mota kirar Sienna dauke da fasinjoji a hanyar Ogoni zuwa Akwa Ibom. Inda sakamakon bin motar ne sai motar ‘yan sandan ta kife inda ta yi kundunbala a daji.

Biyu daga cikin ‘yan sandan sun mutu sakamakon hadarin, yayin da mai motar Sieenan ya kara gaba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *