fbpx
Wednesday, January 26
Shadow

‘Yan Tijjaniyya, Shi’a da Ahlussunah 500 ne suka zo cocinmu tayamu mirnar kirsimeti>>Fasto Yohanna

Babban Faston cocin Christ Evangelical and Life lntervention Ministry dake Kaduna, Yohanna Buru ya bayyana cewa, musulmai 525 ne suka je dan tayasu murnar kirsimeti.

 

Ya bayana cewa duk da matsalar tsarom da ake fama da ita amma sun taso daga jihohin Naija, Kano, Katsina, Zamfara, Kaduna da babban birnin tarayya Abuja sun kawo musu ziyara.

 

Yace kuma a cikim musulman akwai ‘yan shi’a da ‘yan Ahlul Sunna, da ‘yan Tijjaniyya.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *