fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Yanda aka kama mata sanye da hijabi nawa ‘yan Bindiga safarar makamai

Wasu mata 2 da aka gabatar dasu a Abuja, sun bayyana yanda suke taimakawa ‘yan Bindiga safarar makamai a jihohi da dama.

 

Kakakin ‘yansandan Najeriya,  Frank Mba ne ya bayyana haka ga manema labarai yayin da yake gabatar da matan tare da wasu sauran masu laifi.

 

Wanda aka kama din, A’isha Ibrahim da Hafsat Adami duk.sun amsa laifukansu

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *