fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Yanda aka kama Wasu “Aljanu” 3 dake damfarar wata mata a Katsina

‘Yansanda sun kama wasu mutane 3 dake karyar cewa su Aljanune suna damfarar wata mata me.suna Jamila Sulaiman kudi.

 

An kama mutanen ne a jihar Katsina, Kauyen ‘yar Gamji masu sunan Usman Adamu dan shekaru 40, Abba Ibrahim dan shekaru 38, Sai Abdulrauf Iliyasu dan shekaru 39.

 

Sun kira matar suke gaya mata cewa, ta kai kudi Naira 150,000 daji ta ajiye idan ba haka ba, iyayen ta da ‘ya’yanta zasu shiga matsala.

 

Daga baya suka sake kiranta suka ce ta aika musu da Dubu 97,000 a asusun Ajiyarsu na banki, hakan ta kai ga aka kamasu. Kakakin ‘yansandan jihar, SP Gambo Isa yace ana kan binciken  lamarin.

He said, “Nemesis caught up with them when they called a woman, Jamila Sulaiman, on her phone that they were spirits (Aljannu), and directed her to go to the outskirts of Yar-Gamji village and drop the sum of N150,000 or risk her parents or children being killed by spirits.

 

“The victim, out of fear, took the money to the location and dropped it. Furthermore, she transferred another N97,000 into the hoodlums’ bank account.

 

“In the course of investigation, the suspects were trailed and arrested and they confessed to the crime and other similar offences. Investigation is ongoing.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *