fbpx
Thursday, September 23
Shadow

Yanda aka kama wasu dauke da kawunan mutane

‘Yansanda a jihar Bauchi sun bayyana cewa, sun kama wasu ‘yan Bondi 4 dauke kokunan kawunan mutane 2.

 

An kama masu laifinne a karamar hukumar Bassa dake jihar.

 

Wanda aka kama din sun addabi mutanen karamar hukumar Bassa da sata da sauran abubuwan Assha.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, DSP William Ayah ya tabbatar da cewa an kuma kwace muggan makamai daga hannun wanda ake zargin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *