fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Yanda aka kama yaro dan shekaru 7 da zargin Fyade

‘Yansanda a kasar Amurka sun kama karamin yaro me shekaru 7 bisa zargin fyade.

 

An kama yaronne a birnin New York na kasar. Saidai ba’a bayar da cikakken bayanin yanda Lamarin ya faru ba.

 

An dai bayar da Belin yaron inda nan gaba za’a gurfanar dashi a yi shari’a.

 

Saidai wani Lauya me kare matasa, Anthony Martone ya bayyana cewa wannan shirmene.

 

Yace yaro dan shekaru 7 be san me yake yi ba a Duniya da za’a ce yayi fyade. Yace baya tunanin ‘yansandan zasu yi nasaraba Shari’ar.

Anthony Martone, a Queens attorney who handles youth defense cases slammed authorities as ‘absurd’ for bringing the charges against the 7-year-old and said he believes it is almost an ‘impossibility’ that they will stick.

‘Instinctually, it shouldn’t happen that a 7 year old – I don’t think you even could really realize what you’re doing at 7 years old,’ said .

‘So I think it’s absurd to charge a 7 year old with rape. They’d have to prove he actually physically committed this act, which to me it almost seems to be an impossibility.’

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *