fbpx
Thursday, August 5
Shadow

Yanda aka rika yiwa wani karamin yaro horo da wutar Lantarki ya dagawa mutane hankali sosai

An rika yiwa wani karamin yaro horo da wutar lantarki a wani Bidiyo da ya bayyana a shafukan sada zumunta wanda hakan ya matukar tadawa mutane hankula.

 

An dai daure yaronne a jikin wani karfe inda aka rika jona masa shokin yayin da yake ta kuka yana neman dauki.

 

Akwai mutane a kusa da gurin amma basu taimaka masa ba, sai ma dariya suke, ‘yan Najeriya da yawa sun rika watsa Bidiyon dan neman a inane aka daukeshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *