fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Yanda akawa wani mutum yankan Rago a Anambra

Wasu da ake zargin IPOB ne sun yiwa wani yankan Rago a Nkpor dake jihar Anambra.

 

Sun kuma ajoye takardar garagadin cewa kada wanda ya fito zabe.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *