fbpx
Friday, April 23
Shadow

Yanda Allah ya tsare Gwamna Zulum a wani hari da Boko Haram suka so kai masa

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya tsallake Rijiya da baya a wani hari da Boko Haram suka kaiwa tawagar masu kai kayan Agaji.

 

Boko Haram ta kaiwa tawagar harine a daidai hanyar Maiduguri-Gajiram-Monguno a daidai kauyen Jigalta dake Guzamala.

 

Gwamna Zulum ya je Monguno inda ya kwana ya kuma rabawa mabukata kayan Abinci. Saidai ya tafi Abuja dan haduwa da takwarorinsa wajan taron rantsar da sabon ahugaban kasar Nijar.

 

Harin ya faru da misalin karfe 12 na ranar Juma’a. Amma sojoji 3 ne suka jikkata inda aka kashe Boko Haram da dama.

He said: “Yes there were some elements of Boko Haram ISWAP that ambushed troops escorting us from Baga to Maiduguri.

“The incident took place around Jigalta village, on our way back. Our military troops did a wonderful job by neutralising all the terrorists.

 

Unfortunately, three of the military troops sustained minor injuries during the attack, and are now stable condition.

“This is a huge success, as the attackers were suspected to be the ones terrorising and laying ambushes in the roads almost on daily basis.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *