fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Yanda DSS suka azabtar da Direban Buhari aka barshi a Asibitin Fadar Shugaban kasa>>SR

Direban Shugban kasa, Sa’idu Afaka Wanda ya rasu bayan Jinya a Asibitin fadar Shugaban kasa, ta bayyana cewa, DSS sun azabtar dashi.

 

Sahara Reporters ta samo cewa, DSS sun kama Afaka bisa zargin ya so ya yaudari Shugaba Buhari ya sakawa wasu takardu hannu wanda zasu sa ya samu makudan kidade.

 

Majiyar ta kara kara da cewa bayan kama Afakq, an Azabtar dashi inda daga baya Aka Ajiyeshi a Asibitin Fadar Shuganan kasa wanda bashi da isassun kayan Aiki.

 

Sahara Reporters ta ruwaito cewa anan ya kwanta ciwon Ajali wanda daga baya ya rasu. Saidai a sanarwar da fadar Shugaban kasa ta fitat kan rasuwar Afaka, bata tabo wannan batu ba.

 

“Afaka was arrested with Buhari’s chief detail officer, Ya’u, a Master Sergeant Warrant in the army. Since Afaka’s release four months ago, Afaka had been sick and attended to by Aso Rock clinic doctors. The clinic has no medical equipment despite huge allocations to it annually.

“Afaka lived and died in a two-bedroom apartment at the Aso Drive DSS apartments. His co-workers are furious that despite his services, Buhari refused to give him proper medical care he afforded himself,” the source revealed.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *