fbpx
Tuesday, May 11
Shadow

Yanda Gobara ta yi barna a Kasuwar Funtua dake jihar Katsina

Wani sashe na kasuwar garin Funtua ta Kone.

 

Lamarin ya farune da duku-dukun ranar Juma’a wanda yayi sanadiyyar Lalata dukiyoyi da dama.

 

Haka na zuwane bayan sati 2 da kasuwar garin Katsina ta yi Gobara, aka yi asarar dukiya da yawa a can ma.

 

Babu dai takamaimai dalilin da ya kawo tashin Gobarar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *