fbpx
Friday, April 23
Shadow

Yanda Jama’ar gari suka yi tara-tara suka kashe ‘yan Bindiga a Katsina

Jama’ar gari sun yi tara-tara suka kama ‘yan Bindiga 2 suka kashe su a karamar hukumar Matazu dake jihar Katsina.

An kashe ‘yan Bindigar ne yayin da suka yi yunkurin sace jami’in hukumar Kwastam.

An tare su ne a Mazoji inda jama’a suka bisu suka kashe 2 daga cikinsu.

“These are kidnappers who went and kidnapped a customs officer in Matazu, but credible information reached the next village of Mazoji and the villagers mobilised against them.

“When we are united, we can help to quickly end this nonsense,” a voice was heard saying in the video.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *