fbpx
Monday, October 25
Shadow

Yanda kare ya cizgewa wani matashi mazakutarsa

Wani kare da ake kira da Charlie ya cizgewa wani matashi dalibi mazakautarsa.

 

Dalibin da ba’a bayyana sunansa ba na karatu ne a jami’ar Adekunle Ajasin University, dake jihar Ondo.

 

An dai garzaya da dalibin asibiti inda kuma aka kama karen, Hukumad makarantar ta tabbatar da faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *