fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Yanda Mabarata suka yi zanga-zanga kan rashin basu sadaka a jihar Oyo

Mabarata 250 ne suka fita zanga-zanga a jihar Oyo saboda a yanzu suna samun karancin Sadakar da ake basu.

 

Sun kuma koka da cewa ana musu zargin wai masu kudi na zuwa wajansu su sayi kudin dake hannunsu dan yin sihiri dasu.

Kakakinsu, Imam Abubakar Abdullahi a Oja’aba ya bayyana cewa hakan ya jawo musu tsangwama a wajan jama’ar gari. Yace amma wancan zargi ba gaskiya bane.

 

Ya bayyana cewa abinda ke faruwa shine, wasu kan samu mabaratan wanda yawancinsu makafine su karbi canji amma maganar cewa wai ana sayen kudi a hannunsu ba gaskiya bane, kamar yanda Vanguard ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *