fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Yanda Matasa suka farwa dan majalisar Jihar Bauchi saboda Rashin cika musu Alkawari

Dan majalisar Jihar Bauchi, dakw wakiltar mazabar tarayya ta Alkaleri/Kirfi dake jihar ya sha da kyar bayan da matasa suka far masa.

 

Musa Pali ya je mazabar tasa ne a Karshen mako inda matasa da suka gaji da alkawari babu cikawa suka far masa da niyyar illatashi.

 

Saida jami’an tsaro suka shiga tsakani sannan ya samu kubuta duk da cewa ya dan ji rauni amma ba me tsanani be, kamar yanda Sahara Reporters ta ruwaito.

“He was attacked at the weekend at Pali. It took the timely intervention of security operatives who whisked him away after sustaining minor bruises to rescue him.

They said they attacked him because of his fake promises for many years” a resident said.

 

“No single borehole, school or any structure put in place by Pali. We regret voting him into office. We’ll do everything possible to ensure he is not re-elected in the forthcoming election.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *