fbpx
Monday, May 10
Shadow

Yanda Muke yaudarar ‘yan Najeriya, PDP da APC duk muna haduwa mu yi ma’amala a boye amma a bainar jama’a mu yi zagin juna>>Fayose

Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa, ‘yan siyasar Najeriya na yaudarar mutane.

 

Yace a zahiri, suna zagin Juna amma a boye suna aiki da mu’amala tare. Yace amma shi baya haka.

 

Yace lokacin yana Gwamna, ya kira, Niyi Adebayo wanda dan Adawane yace masa idan yana son zama Shugaban jami’a ko kuma yana da wani da yake ganin ya cacanta?

“It is only in Nigeria here that APC cannot greet PDP, PDP cannot greet APC, I am not into that. I still call former governor Niyi Adebayo till tomorrow. When I became governor of Ekiti state, I wanted to appoint chancellor of the university, I called him and asked if he was interested in becoming the chancellor recommend somebody”.

“That is the spirit. We deceive the public. We eat and wine together, we greet each other, we share ideas and views but we get to the public and start saying nonsense. Count me out of that” .

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *