fbpx
Tuesday, August 3
Shadow

Yanda Nnamdi Kanu yasa mu nemo kawunan mutane 2000 a binne Ikonso dasu

Har yanzu dai bayanai na ci gaba da bayyana daga bakin daya daga cikin kwamandojin Nnamdi Kanu, Benjamin da aka kama.

 

Ya bayyana a baya cewa sune suka kaiwa ofisoshin jami’an tsaro hare-hare.  Yace kuma sun kashs wasu yara mata 10 dan amfani dasu a yi tsafin da zai basu kariya daga harbin bindiga.

 

Wani sabon abu da ya fada kuma shine, bayan kashe babban yaron Nnamdi Kanu, Ikonso, Kanun ya nemi da a su binneshi da kawunan mitane 2000, yace amma kawunan mutane 30 kawai suka samu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *