fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Yanda Saurayi yayi lalata da mahaifiyar budurwarsa

Wata budurwa ta bayana yanda Saurayinta yayi lalata da mahaifiyarta yayin da take kan nakudar haihuwa.

 

Budurwar me suna Alyssa-Mae ta bayyana hakane a shafinta na sada zumuntar Tiktok kuma labarin nata ya samu kalluwa sama da sau Miliyan 12.

 

Tace wasu makwabtanta ne suka labarta mata lamarin inda ta yiwa saurayinta magana kuma ya amsa laifin.

 

Tac tunda ta gano haka ta rabu da saurayin nata da kuma mahaifiyarta.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *