fbpx
Saturday, June 19
Shadow

Yanda Sojoji 3 suka jikkata aka Kashe Boko Haram 6 a wani bakin gumurzu da ya faru a Dikwa, jihar Borno

Hukumar Sojojin Najeriya ta sanar da cewa, an kashe Boko Haram da yawa yayin da suka yi yunkurin Shiga garin Dikwa na jihar Borno.

 

Lamarin ya farune ranar Talata, 8 ga watan Yuni, kamar yanda kakakin sojin, Janar Muhammad Yerima ya bayyana ga manema labarai.

 

Yace Boko Haram sin sun tsere suka bar motocin yakin nasu bayan da suka ji zafin harin ds ya fi nasu, yace an kashe 6 daga cikinsu.

 

Yace bayan harin sun kama Motar yakin Boko Haram 1 da Bindigar AK47 8, Mashina 3 da tarin makamai.

 

“The marauding terrorists were thoroughly vanquished forcing them to withdraw in high state of confusion abandoning their truck, guns and ammunition.

“During the encounter, six members of the terrorists groups were neutralized, several others were severely injured while the survivors withdrew in total disarray leaving behind their deceased colleagues”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *