fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Yanda Sojojin Najeriya suka kashe tulin ‘yan Boko Haram

Shugaban Kwamitin dake kula da sojoji a majalisar Dattijai, Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa sojoji 4 sun jikkata a wani Artabu da suka yi da Boko Haram.

 

Yace lamarin ya farune a Monguno inda Boko Haram suka so kaiwa garin hari a ranar Juma’ar data gabata.

 

Saidai sojojin da hadin gwiwar wasu jami’an tsaro sun kashe gaba dayan Boko Haram din da suka kai harin. Yace amma sojoji 4 sun jikkata.

 

Yace ya jinjinawa sojojin bisa wannan namijin kokari da suka yi.

 

“A joint task force comprising the soldiers,  police and the civilian JTF on Friday killed all the insurgents that came to attack Monguno and other adjoining communities.

“I commend the military and other security agencies that contributed to the success of the operation.

“Unfortunately during the attack, about four soldiers sustained injuries while pursuing the insurgents.

“We encourage them to do more in order to bring the issue of insurgency under control.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *