fbpx
Wednesday, October 20
Shadow

Yanda tsagera suka bankawa Keke Napep wuta saboda tursasa zaman gida dole a jihohin Inyamurai

A jihohin Inyamurai duk ranar Litinin ana zaman gida dole dan nuna bacin ran kama Nnamdi Kanu da gwamnatin tarayya ta yi.

 

Kungiyar IPOB ta kaddamar da zaman gida dole saboda nuna bacin rai.

 

Wannan wani Keke Napep ne da aka kona a Enugu saboda sabawa dokar, kamar yanda IgbereTV ta ruwaito.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *