fbpx
Monday, November 29
Shadow

Yanda tsohon Gwamnan Ekiti, Fayose ya hau Achaba

Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya hau Achaba a Legas yayin da aka samu tsaikon ababen hawa.

 

Ya bayyana cewa, ya yi hakanne dan kada jirgin da zai hau ya tashi ya barshi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *