fbpx
Saturday, April 17
Shadow

Yanda Valencia ta dakatar da Buga wasa tsakaninta da Cadiz saboda zagin wariyar Launin Fata

Daga Sa’id Dangata

Valencia Sun Daka ta da buga wasa da Cadiz tun A minti talatin Da biyu dafara wasa.

Valencia Sun dakata da wasa ne akan dalilin zagin Da dan wasan Cadiz yayi wa abokin su Mai suna mouctar diakhaby.

Dan wasan Cadiz Mai suna juan cala yayi furucin wariyar launin fata ga dan wasan Valencia (mouctar diakhaby), Wanda Hakkan ne yasa Bacin rai ga yen wasan Valencia inda gaba dayan Su suka fuce daga filin wasa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *