fbpx
Sunday, September 26
Shadow

Yanda wani Magidanci, babban Likita ya kama matarsa na karuwanci

Wani magidanci babban Likita, Dr. Han jo Kim dan ahekaru 41 ya kama matarsa na cin Amanarsa.

 

Matar tasa, Regina Turner ‘yar shekaru 32 teohuwar sarauniyar Kyau ce a kasar Amurka. Jaridar the New York Daily News ta ruwaito cewa, ma’auratan sun yi aurene a shekarar 2015.

 

Matar ta gayawa mijinta cewa tana samun kudi ne daga wani kamfanin fasahar da take dashi. Inda takan yawan ce masa ta fita da kawayenta.

 

Saidai daga baya ya gano cewa, ashe karuwanci take yi inda take samun kudi sosai. A karshe dai ya kaita Kotu, saidai tun kamin zaman kotun suka sasanta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *