fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

Yanda Wani Malami da yayi ta neman yin lalata dani yasa dole na hakura da karatun Jami’a>>Daliba

Mata mata, wadda a yanzu ta kammala karatunta na jami’a, me suna Sally Sulaiman  ta bayyana cewa lokacin tana ‘yar shekaru 22, wani malami a jami’ar ds take karatu yayi ta neman yin lalata da ita.

 

Tace a wancan lokacin, babu wanda zai taimaketa, dan haka ne ma ta hakura amma daga baya Allah ya taimaketa ta samu jami’a a kasar waje ta koma can da Karatu.

 

Tace ta yi ta tunani kala-kala na kashe kanta da sauransu amma Allah dai ya taimaketa ta tsallake.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *