fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Yanda wani saurayi ya rikawa Budurwarsa karyar cewa yana da katon gida amma bayan aure taga a Kango yake zaune

Akan Samu samari nawa ‘yan Mata karya kala-kala dan su sami soyayyar su. Kuma ‘yan mata da dama na fadawa tarkon irin wadanna samari.

 

Irin hakane ya faru da wata budurwa wadda Sautrayinta ya rika gaya mata cewa baya so ya kaita gidansa na Alfarma saboda kar ya dauki hankalinta.

 

Idan suka tashi haduwa, sukan hadune akan titi. A haka har aka yi Aure. Saidai bayan aure ta gano cewa yana zaunene a wani Kango.

 

Shahararren Pastor,  Apostle Sulaiman ne ya bayar da wannan labari ta shafinsa na Twitter inda yace shin wace shawara za’a baiwa wannan mata?

 

Suleman wrote: “A young man was engaged to a lady for 3yrs.They always met at eateries. He kept telling her that to avoid temptation,he wouldn’t to take her to his well  furnished duplex. After marriage,she found out he was living in an uncompleted building. She wants to call it off. Advise.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *