fbpx
Thursday, May 6
Shadow

Yanda wani ya yanka jikinsa ya rubuta sunan mawaki, Nura M. Inuwa

Wani masoyin mawakin Fina-finan Hausa,  Nura M. Inuwa ya yanka jikinsa inda ya rubuta sunan Nuran.

 

Nura ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta inda yace ya gode amma banda irin haka.

 

https://www.instagram.com/p/CH0xjtHFyHS/?igshid=66oewnxs4pis

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *