fbpx
Sunday, September 19
Shadow

Yanda wasu matsafa suka yankewa sojan Najeriya hannu suka kwace masa Bindiga

Lamarin ya farune a yankin Igbogbo Boyeku na jihar Legas inda wasu matsafa da suka biyo ta ruwa suka yanke hannun soja suka kuma kwace Bindigarsa.

 

Bayan yin wannan aika-aika,  sun kuma koka cikin ruwan inda suka fito, kamar yanda Megaxpress Media ta ruwaito.

 

Basaraken yankin, Oba Abdulsemiu Kaseli yayi Allah wadai da lamarin inda yace wanda suka aikata hakan, su dawowa da Sojan Bindigar sa da kuma mika kansu ga hukuma.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *