fbpx
Thursday, December 2
Shadow

Yanda Wata Matashiya ta wancakalar da Niqabin data fito dashi daga gida ta sanya kayan Turawa ya dauki hankula

Wata Matashiya ta dauki Hankula a shafin Sada zumunta na Twitter sosai bayan data bayyana cewa a gida an takura mata saka Nikabi amma data fito waje sai ta cire niqabin ta dauki hotuna da kaya irin na Turawa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Saidai Matashiyar bata bayyana fuskarta ba inda take fatan cewa wataran zata samu ‘yancin yin hakan idan ta samu kubuta dsga hannun iyalanta da ke tursasata yin abinda bata so.

Wannan abu da ta yi yasa wasu suka yaba mata yayinda wasu kuwa suka caccketa saboda bijirewa Iyalanta.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *