fbpx
Wednesday, May 12
Shadow

Yanda Watsi da Dalar Amurka a wajan Biki ya jawo hankalin masu garkuwa da mutane suka sace mutane a Zaria

Masu garkuwa da mutane sun shiga garin Zaria a Low-Cost inda suka sace mutane 2.

 

Lamarin ya farune bayan wani biki da aka yi a unguwar wanda aka yi watsi da Dalar Amurka sosai. Mutanen Unguwar sun yi Imanin cewa dalilin wannan Almubazzaranci ne ya jawo hankalin ‘yan Bindigar zuwa Unguwar.

 

‘Yan Bindigar sun sace mata 2, kuma in banda turjiyar da suka samu daga wajan jama’ar unguwar da jami’an tsaro sun so su sace mutane 50.

 

Wata Majiya ta shaidawa Daily Trust cewa, gidan da aka yi bikin, jami’in Kwastam ne wanda tun kamin a yi shi, matar me gidan take cika bakin cewa, zasu yi bikin da duk Zaria ba’a taba yin kamarsa ba.

 

Yace kuma hakan aka yi inda akai ta watsi da dala. Gashi sun jawowa duka jama’ar unguwar bala’i. Yace ma’aikacin Kwastam din da matarsa da iyalansa da wasu ne aka so kwashewa amma Allah be baiwa mutane  sa’a ba.

“Even before the wedding, wife of this officer has been bragging that they will organize a wedding that would be the first of its kind in the area and Zaria in general. They kept to their arrogance, as there was outstanding show of affluence with freely spread of US dollars.

“Information available to us showed that, the main target of the kidnappers was this customs officer, his family and other fingered residents. Unfortunately, because they don’t know the area very well, they ended up missing their main target.”

Our source said from what the residents of Low-Cost later gathered, the kidnappers were in the area to at least kidnap 50 persons, but for the brave resistance of the residents, they only succeeded in taking away only two women.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *