fbpx
Monday, May 10
Shadow

Yanda ‘yan Bindiga suka Tursasa Wani limami karya Azuminsa amma yaki:Daga Baya sun Kasheshi

Wasu ‘yan Bindiga da suka kai hari garin Bangi na jihar Naija a daidai lokacin da ake Tafsir, Sun tursasawa Limamin da ya sha ruwa dan karya Azuminsa.

 

Saidai ya ki amincewa da bukatarsu, wanda hakan yasa Suka kasheshi.

 

Hutudole.com ya samo muku cewa, Wani ma’abocin shafin Twitter, Sulayman Muhammad ne ya bada labarin.

Bandits attacked a mosque yesterday at Bangi in Niger State where Ramadan Tafsir is taking place, The Imam was forced to break his fast with water but he refused, Guess what??
He was killed instantly.

https://twitter.com/sulleymuntari_/status/1387316469378256899?s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *