fbpx
Monday, November 29
Shadow

Yanda ‘yansanda suka wa gwamnan Zamfara ihun bamayi bayan kashe abokan aikinsu 13 da ‘yan Bindiga suka yi

Wasu fusatattun ‘yansanda sun nuna bacin ransu ga gwamnan jihar Zamfara,  Bello Matawalle.

 

Sun bayyana cewa, basu samun tallafin da ya kamata daga gwamnatin jihar.

 

Lamarin ya farune a Asibitin Ahmad Sani Yariman Bakura inda gwamnan ya ziyarta dan ganin gawarwaki 13 da kuma jajantawa ‘yansandan kan abinda ya faru.

 

‘Yansanda sun tsaya tare da Gwamnan suna gaggaya masa maganganu ba dadi inda suka ce da ‘yan Bindigar suka kai musu hari, sun yi ta kiran a kawo musu dauki amma babu wanda yaje.

 

Sun zargi gwamnan da rashin yin abinda ya kamata wajan ganin an biyasu hakkokinsu, hakana  kuma PRNigeria ta ruwaito cewa, daya daga cikin ‘yansanda ya so ya kaiwa Gwamnan duka amma aka rikeshi.

 

Saidai Gwamnan ya basu tabbacin cewa, za’a yi kokarin ganin an share musu hawayensu.

“After visiting the surviving officers, the governor moved to the mortuary but met hordes of aggressived officers,” a witness told PRNigeria.

They complained calling severally for reinforcement but no one came to their aid, despite operating without enough ammunition.

The personnel, mostly men of the Mobile Police (MOPOL), hurled abusive words on the governor.

At a point, one of them attempted to attack Matawalle but was held back.

The policemen accused the governor of not ensuring the payment of their allowance for over one year.

The operatives further lamented that access to their salary is a problem as they are mostly in the bush.

Matawalle, it was gathered, assured that their plights would be resolved. He commiserated with the families of the victims and the Police.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *