fbpx
Thursday, July 29
Shadow

Yansanda 3 sun jikkata a harin da ‘yan Bindiga suka kai musu a Akwa-Ibom

Rahotanni daga jihar Akwa-Ibom na cewa ‘yansanda 3 ne suka jikkata bayan wani mummuna hari da ‘yan Bindiga suka kai musu.

 

Lamarin ya farune a Udung Uko. Wata majiya ta bayyanawa Vanguard cewa, ‘yansandan da suka hikkata suna samun kulawa a Asibiti.

 

Kakakin ‘yansandan jiharz Odiko McDon ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace suna kan bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *