fbpx
Monday, May 10
Shadow

‘Yansanda na tare dani, bama son Gwamnatin Najeriya>>Sunday Igboho

Me fafutukar ganin ya kafa kasar Oduduwa, Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho ya bayyana cewa, su basa fada da ‘yansanda.

 

Ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Olayomi Kioki inda yace basa fada da ‘yansanda kuma ‘yansandan, Musamman Yarbawa suna tare dasu.

 

Yace su dai gwamnatin Najeriya ce sun raba gari da ita basa so.

“we do not want the Nigerian government anymore.”

The statement read: “All the Yoruba police are behind us. We will never fight them. “If you are a true Yoruba, don’t fight with the police, because they are not fighting (us).”

“We do not want the Nigerian government anymore,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *