fbpx
Monday, May 10
Shadow

‘Yansanda sun bace a Titunan Jihohin Inyamurai saboda fargabar harin ‘yan IPOB

Rahotanni daga jihohin Inyamurai su  bayyana cewa, ‘yansanda sun bace a kan titunan Jihohi  i da wasu ke sanya kayan gida idan zasu je aiki.

 

Hakanan kuma, Rahoton yace kamen masu laifi ya yiwa ‘yansanda matukar wahala a jihohin.

 

Hakanan kuma ‘yansandan, Musamman wadanda ba Inyamurai ba sun dukufa suna neman a canja musu wajan aiki saboda fargabar za’a iya Afka musu a kowane lokaci, kamar yanda Sahara Reports ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *