fbpx
Wednesday, June 23
Shadow

‘Yansanda sun kashe ‘yan Bindiga 5 a Katsina

Hukumar ‘yansanda ta jihar Katsina ta sanar da kashe ‘yan Bindiga 5 a jihar Katsina. A kashe ‘yan Bindigar ne a Wurma dake ‘Yar Budu a karamar Hukumar Kurfi ta Jihar Katsina.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, SP Gambo Isa ya sanar da cewa, an kashe ‘yan Bindigar ne ranar Laraba bayan musayar wuta dasu.

 

Yace an kuma kwato mashina 6 da suke aikata ta’addancin dasu.

He stated: “On June 2, 2021 about 1730hrs, bandits numbering over 150, on motorbikes, with AK-47 rifles, attacked Wurma and Yarbudu villages. A team of Police Mobile Force (PMF) personnel stationed at Wurma engaged the hoodlums in a fierce gun battle and repelled their attack.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *