fbpx
Friday, May 14
Shadow

Yanzu haka ana artabu tsakanin Sojojin Najeriya da Tsageran IPOB a jihar Imo

Rahotanni daga garin Awo Omamma dake karamar Oru East ta jihar Imo na cewa ana can ana Artabu tsakanin Sojojin Najeriya da Kungiyar tsaro ta tsageran IPOB watau ESN.

 

Wasu shaidu sun bayyanawa Igbere TV cewa mutanen dake yankin sun riga gudu saboda neman tsira da rayuwarsu.

 

Tsageran ESN sun sha fafatawa da jami’an tsaron Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *