fbpx
Saturday, October 16
Shadow

Yanzu haka Boko Haram sun kaddamar da hari a wani yanki na jihar Borno

 

Wata majiya tace Boko Haram din sun lalata turakun sadarwa na garin da suka kaiwa harin.

 

Boko Haram sun kai harinne a garin Damboa dake jihar.

 

Majiya ta bayyanawa Daily Trust cewa Boko Haram din sun lalata turakun sadarwa amma ana bata kashi tsakaninsu da jami’an tsaro.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *