fbpx
Tuesday, May 18
Shadow

Yanzu haka Boko Haram suna kaddamar da hari a garin Mainok

Rahotanni daga jihar Borno na cewa, Yanzu haka, Boko Haram na kaddamar da hari a garin Mainok na jihar.

 

Wata majiyar tsaro ce ta bayyanawa Sahara reports haka. Saidai zuwa yanzu bau cikakken bayanin me ya faru yayin harin.

 

Ko da a ranar Juma’ar data gabata, Saida Boko Haram suka kai hari garin Geidam na jihar Yobe.

 

Garin na Mainok na da nisan Kilometers 45 daga Birnin Maiduguri kuma yana karkashin karamar hukumar Konduga ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *